IQNA - An gudanar da wani taro kan gudunmawar da kur'ani ke bayarwa wajen samar da harshen larabci da bunkasa harshen larabci a babban birnin kasar Aljeriya, karkashin jagorancin majalisar koli ta harshen larabci .
Lambar Labari: 3493261 Ranar Watsawa : 2025/05/16
IQNA - Shugaban sashen kula da harkokin addinin musulunci na Sharjah ya sanar da cewa, manyan malamai 170 ne za su halarci masallatan masarautar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3492827 Ranar Watsawa : 2025/03/01
Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar na halartar bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 56 a birnin Alkahira, inda ta gabatar da littattafanta na kur'ani da na addinin musulunci.
Lambar Labari: 3492564 Ranar Watsawa : 2025/01/14
Asabar mai zuwa
IQNA - A ranar Asabar mai zuwa ne (December 7, 2024) za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 31 tare da halartar wakilan kasashe 60.
Lambar Labari: 3492306 Ranar Watsawa : 2024/12/02
Muhawara ta Imam Ridha (AS) / 2
Imam Ridha (a.s.) ya yi amfani da ayoyin kur’ani mai tsarki a muhawara da dama da malaman mazhabobi da addinai daban-daban. Dangane da hakikanin tafsirin ayoyin kur’ani da kuma aiki da su kan mas’aloli daban-daban, sun tabbatar da ingancin Musulunci da Annabcin Manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3491832 Ranar Watsawa : 2024/09/08
IQNA - Makarantun koyar da kur'ani na gargajiya a kasar Maroko sun samu karbuwar dalibai da dama a lokacin bazara.
Lambar Labari: 3491687 Ranar Watsawa : 2024/08/13
IQNA - Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta nanata a cikin wani rahoto da ta fitar cewa, a karkashin tasirin abubuwan da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya, Musulman Faransa ba su ji dadin yadda ake nuna musu kyama ba.
Lambar Labari: 3491010 Ranar Watsawa : 2024/04/19
IQNA - Geronta Davis, dan damben kasar Amurka wanda ya musulunta a makon da ya gabata ta hanyar halartar wani masallaci a Amurka, ya zabi wa kansa sunan "Abdul-Wahed".
Lambar Labari: 3490395 Ranar Watsawa : 2023/12/31
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da bayyana sunayen wadanda suka cancanci shiga gasar cin kofin duniya karo na 30 na gasar haddar kur'ani mai tsarki daga kasar Masar.
Lambar Labari: 3489370 Ranar Watsawa : 2023/06/25
Shahararrun malaman duniyar Musulunci / 11
“Fathi Mahdiou” kwararre ne a fannin ilimi kuma shi ne cikakken mai fassara kur’ani na farko da harshen Albaniya a kasar Kosovo, wanda ya yi tsokaci kan tsarin tarjamar kur’ani mai tsarki a yankin Balkan a cikin littafinsa da aka buga kwanan nan cikin harshen Larabci.
Lambar Labari: 3488352 Ranar Watsawa : 2022/12/17
Tehran (IQNA) Ministan ma'aikatar kula da harkokin addini a masar ya ce kawo yanzu kasar ta fassara kur'ani mai tsarki zuwa harsuna 43.
Lambar Labari: 3486857 Ranar Watsawa : 2022/01/23