Tehran (IQNA) Babbar kwamishiniyar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya Michel Bachelet ta yi kira da a kara matsin lamba a duniya kan gwamnatin mulkin sojan Myanmar domin kawo karshen cin zarafin jama'arta.
Lambar Labari: 3486881 Ranar Watsawa : 2022/01/29