iqna

IQNA

IQNA - An gudanar da wani biki na murnar daliban da suka kammala karatun kur'ani da ilimin addini su 130 a lardin Nouakchott da ke kudancin kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3492677    Ranar Watsawa : 2025/02/03

Tehran (IQNA) Babban Daraktan Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Saudi Arabiya ya wajabta bayar da takardar shaidar “halal” na wasu kayayyakin abinci daga farkon watan Yuli mai zuwa.
Lambar Labari: 3486886    Ranar Watsawa : 2022/01/30