iqna

IQNA

IQNA - Cibiyar Ras Al Khaimah mai kula da kur'ani da ilimin kur'ani ta sanar da halartar kasashe 66 a gasar kur'ani mai tsarki ta Ras Al Khaimah karo na 23 na wannan kasa.
Lambar Labari: 3492425    Ranar Watsawa : 2024/12/21

Tehran (IQNA) Hubbaren Hosseini ya gudanar da taron kur'ani mai tsarki a birnin Sydney na kasar Australia, domin tunawa da ranar haihuwar Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3487040    Ranar Watsawa : 2022/03/12