iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyo na sabon karatun Mahmoud Shahat Anwar, shahararren mai karatu dan kasar Masar, inda ya karanta suratu Ghashiyyah da Al-Ala, a yanar gizo.
Lambar Labari: 3487583    Ranar Watsawa : 2022/07/23

Tehran (IQNA) "Aya Jamal Abdul Latif Bakr Muslim" dalibar tsangayar ilimin likitanci ta jami'ar Iskandariya ta samu matsayi na daya a gasar kur'ani mai suna "Hessa Bint Muhammad Al Nahyan".
Lambar Labari: 3487484    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al-Azhar ya ba da sanarwar cewa  yara 500,000  ne za su shiga reshen cibiyar hardar kur’ani  ta yara ta Al-Azhar a duk fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3487366    Ranar Watsawa : 2022/05/31

Tehran (IQNA) Kungiyar tsofaffin daliban kasa da kasa ta Azhar tare da hadin gwiwar Mu’assasa Abu Al-Ainin na kasar Masar ne suka shirya bikin karrama fitattun mahardatan kur’ani mai tsarki na Azhar.
Lambar Labari: 3487333    Ranar Watsawa : 2022/05/24

Tehran (IQNA) Mahmoud Hassan al-Nimrawi wani makarancin kasar Masar ne wanda ya ce yana fatan shiga gidan rediyon kasarsa ta hanyar yin koyi da masu karatun kur'ani a bangaren karatu da kuma ladubba.
Lambar Labari: 3486999    Ranar Watsawa : 2022/03/01

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush dan kasar Masar ya kasance a sahun gaba a cikin fitattun makaranta kur'ani na wannan zamani.
Lambar Labari: 3486908    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin makaranci dan kasar Masar, ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki tare da koyi da mahaifinsa a tashar talabijin ta Al-Nahar ta kasar.
Lambar Labari: 3486809    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) An buga littafin kan Manyan malaman kur'ani bakwai na Masar tare da mai da hankali kan nazarin alakar da ke tsakanin hanyar karatun wadannan fitattun malamai.
Lambar Labari: 3486800    Ranar Watsawa : 2022/01/09

Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772    Ranar Watsawa : 2022/01/02

Tehran (IQNA) Wata mata sanye lullubi ta zama ta farko da ke gabatar da shirin talabijin a bangaren labarai a jihar Connecticut ta Amurka
Lambar Labari: 3486756    Ranar Watsawa : 2021/12/29

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28.
Lambar Labari: 3486690    Ranar Watsawa : 2021/12/16

Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3486689    Ranar Watsawa : 2021/12/15

Tehran (IQNA) An fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 a kasar Masar da halartar dimbin malaman kur'ani daga kasashe daban-daban da kuma jawabin Mufti na Masar da Sheikh Al-Azhar.
Lambar Labari: 3486669    Ranar Watsawa : 2021/12/11

Tehran (IQNA) Rukunin farko na mahalarta gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 28 a Masar sun isa birnin Alkahira a daren jiya.
Lambar Labari: 3486665    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) Dubban 'yan daika ne suka gudanar da taron maulidin Imam (AS) jikan manzon Allah (SAW) a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486633    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Tehran (IQNA) Jami'ai a lardin Qana na Masar sun ce halartar kiristoci a wajen bude wani masallaci a garin Farshat, wata shaida ce ta kiyaye hadin kan kasa da kasancewar 'yan uwantaka da abokantaka a tsakanin mabiya addinai daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3486613    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) mataimakin babban malamin Azhar ya bayar da kyautuka na musamman ga dalibai da suka nuna kwazo a bangaren kur'ani.
Lambar Labari: 3486542    Ranar Watsawa : 2021/11/11

Tehran (IQNA) Sashen kayan tarihi na filin jirgin sama na birnin Alkahira tare da hadin gwiwar 'yan sanda na birnin sun samu nasarar samun wasu rubuce-rubucen musulunci guda 13 kafin fita da su.
Lambar Labari: 3486538    Ranar Watsawa : 2021/11/10

Tehran (IQNA) Sojojin Masar biyu ne aka kashe a wani hari da mayakan Daesh suka kai wa sojojin Masar a lardin Sina ta Arewa.
Lambar Labari: 3486517    Ranar Watsawa : 2021/11/05