iqna

IQNA

Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin koyar da yara karatun kur'ani a makarantun kasar Masar a masallatai
Lambar Labari: 3486506    Ranar Watsawa : 2021/11/02

Tehran (IQNA) an girmama mahardata kur'ani 100 a birnin Iskandariyya na kasar Masar bayan kammala gasar kur'ani.
Lambar Labari: 3486399    Ranar Watsawa : 2021/10/08

Teharan (IQNA) kwamitin gyaran bugun rubutun kur'ani a kasar Masar na daga cikin dadaddun kwamitoci da suke karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486334    Ranar Watsawa : 2021/09/21

Tehran (IQNA) Yusuf Ahmad Hussain matashi ne da yake aikin fenti kuma yana karatun kur'ani a lokaci guda.
Lambar Labari: 3486324    Ranar Watsawa : 2021/09/18

Tehran (IQNA) Muhammad Tajuddin Kamal matashi ne dan kasar Masar da ya hardace kur'ani da kira'oi goma.
Lambar Labari: 3486257    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Serbia ya bayar da kyautar kur'ani tarjamar harshen Serbia na farko a tarihi ga cibiyar ilimi ta Azhar.
Lambar Labari: 3486237    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Gambia ta sanar da ranar Ashura a matsayin ranar hutu a hukumance a fadin kasar.
Lambar Labari: 3486199    Ranar Watsawa : 2021/08/13

Tehran (IQNA) an kara wasu bangarori da rassa guda biyua cikin gasar kur'ani mai tsarki ta duniya ta kasar masar .
Lambar Labari: 3486182    Ranar Watsawa : 2021/08/08

Tehran (IQNA0 karatun kur'ani mai tsarki tare da marigayi Sheikh Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur'ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486081    Ranar Watsawa : 2021/07/06

Tehran (IQNA) an fara daukar matakai na kare sahihiyar kira'a ta kur'ani mai tsarki a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486077    Ranar Watsawa : 2021/07/05

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa daya daga cikin fitattun makarantan kur'ani a kasar Masar Sheikh Muhamamd Abdulhalim rasuwa.
Lambar Labari: 3486049    Ranar Watsawa : 2021/06/25

Tehran (IQNA) cibiyar Azhar ta girmama wata yarinya da ta rubuta cikakken kwafin kur'ani mai tsarki a Masar.
Lambar Labari: 3485941    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQN) fitaccen makarancin kur’ani a kasar Masar Shuhat Muhammad Anwar da ‘ya’yansa biyu suna karatun ayar Lailatul Qadr.
Lambar Labari: 3485886    Ranar Watsawa : 2021/05/06

Tehran (IQNA) domin tunawa da babban malamin kur’ani a kasar Masar Sheikh Abul  Ainain Shu’aish za a gudanar da gasar kur’ani.
Lambar Labari: 3485791    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Masar sun sanar da matakai da za a dauka a cikin watan azumi domin kaucewa yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485776    Ranar Watsawa : 2021/04/02

Tehran (IQNA) wani kirista daga lardin Alfuyum na kasar Masar yana gyara lasifikokin masallatai kyauta saboda karatowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485769    Ranar Watsawa : 2021/03/28

Tehran (IQNA) wata tagawar mabiya addinin kirista a kasar Masar ta halarci taron bude wani masallaci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485722    Ranar Watsawa : 2021/03/07

Tehran (IQNA) Kungiyar ‘Jihad ta bayyana cewa ba zata shiga zabubbukan kasar wadanda za’a gudanar nan gaba a cikin wannan shekarar.
Lambar Labari: 3485642    Ranar Watsawa : 2021/02/11

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat Anwar a yayin wata tilawa da ya yi a Husainiyar Kermansha a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485635    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makaranci yana koyar da tilawar kur'ani.
Lambar Labari: 3485632    Ranar Watsawa : 2021/02/08