Sakon Jagora Kan Jerin Gwanon Ranar 22 Ga Bahman:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jijina wa al’ummar kasar Iran dangane da fitowar da suka yi a fadin kasar domin tabbatar wa duniya da cewa suna nan kan bakansu na riko da juyin musulunci.
Lambar Labari: 3482385 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya amince da afwa ko kuma rage yawan sarkan da aka dorawa wasu fursinoni saboda zagayowar ranar sallah karama.
Lambar Labari: 3481641 Ranar Watsawa : 2017/06/25
Jagora Bayan Kada Kuri’a:
Bangaren kasa da kasa, jagora n juyin juya halin muslunci ya kirayi mutane da su yi la’akari da kuma samun natsauwa kafin su jefa kuri’a.
Lambar Labari: 3481528 Ranar Watsawa : 2017/05/19
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagora n juyin Islama ya bayyana dakaru masu kare wurare masu tsarki na muslunci a matsayin abin alfahari ga al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3481103 Ranar Watsawa : 2017/01/05
Jagoran juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagora n juyin Islama na kasar Iran ya kirayi kasashe masu 'yancin siyasa da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen ganin an kawo karshen zubara da jinin da ake a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3480962 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a wata ganawa da yayi da dubun dubatan mutanen garin Esfahan, ya bayyana cewa a wurin Iran babu wani banbanci kan wanda ya lashe zabe a Amurka.
Lambar Labari: 3480959 Ranar Watsawa : 2016/11/21
Bangaren kasa da kasa, Hussain Mirzaei Vani jakadan Iran a kasar Venezuela ya bayyana a zantawarsa da radio ALBA CIUDAD cewa wasikar jagora zuwa matasan turai ta yi tasiri.
Lambar Labari: 3480941 Ranar Watsawa : 2016/11/15
Bangaren kasa da kasa, ofisoshin yada ala’adun muslunci a kasashen ketare sun tarjama tare da yada sakon jagora kan hajji a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3480780 Ranar Watsawa : 2016/09/15
Jagoran Juyin Islama:
Bagaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a kisan kiyashin da aka yi alhazai a Mina ashekarar da ta gabata, jagora n juyin islama na Iran ya ce iyalan gidan Saud masu hidima ga manufofin yahudawa ba dace da rike haramomi biyu masu alfarma ba.
Lambar Labari: 3480770 Ranar Watsawa : 2016/09/10
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake zantawa da malamai da kuma limamai na birnin Tehran da kewaye, jagora n juyin juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana irin matsayin da masalalci yake da shi a acikin addinin musulunci da yada koyarwarsa acikin jama'a.
Lambar Labari: 3480736 Ranar Watsawa : 2016/08/23
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da minista, mataimakan minista da manyan daraktocin Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran inda ya bayyana ma'aikatar a matsayin wata cibiya mai matukar muhimmanci.
Lambar Labari: 3480701 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Bangaren kasa da kasa, a daren ranar haihuwar Imam Hasan al-Mujtaba (a.s), Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da wasu gungun mawaka da malamai da masanan adabi na kasashen Iran, Tajikistan, Indiya, Afghanistan da Pakistan.
Lambar Labari: 1430026 Ranar Watsawa : 2014/07/15
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki da suka halarci gasar karatun kur’ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran, jagora n juyin juya halin musulunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya bayyana kur’ani a matsayin mai debe kewa ga ma’abotansa.
Lambar Labari: 1414388 Ranar Watsawa : 2014/06/04