iqna

IQNA

zanga-zangar
Nouakchott  (IQNA) Daruruwan dalibai da al'ummar kasar Mauritaniya ne da yammacin jiya, wadanda suka bayyana a gaban masallacin Saudiyya da ke birnin Nouakchott, babban birnin kasar, sun yi Allah-wadai da yadda aka daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan tare da bayyana goyon bayansu ga masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3489860    Ranar Watsawa : 2023/09/23

Tehran (IQNA) Al'ummar yankunan Sanab da Aali na kasar Bahrain sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da manufofin gwamnatin Al-Khalifa tare da sabunta mubaya'arsu ga Ayatullah Issa Qasim.
Lambar Labari: 3487323    Ranar Watsawa : 2022/05/22

Tehran (IQNA) A jiya ne aka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da kisan gillar da aka yi wa dan jaridar Falasdinawa Shirin Abu Aqla a birane daban-daban na Turai da Austria.
Lambar Labari: 3487295    Ranar Watsawa : 2022/05/15

Tehran (IQNA) al’ummar kasar Bahrain sun sake dawowa kan tituna domin hakkokinsu da masarautar kama karya ta kasar ta harmata musu a matsayinsu na ‘yan kasa.
Lambar Labari: 3485785    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Tehran (IQNA) Fatah ta bukaci falasdinawa su fi zanga-zangar don nuna rashin amincewarsu da shirin mamaye yankin gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484915    Ranar Watsawa : 2020/06/22

Tehran (IQNA) wasu daga cikin masu zanga-zanga a birnin New York suna baiwa musulmi kariya a lokacin da suke yin salla.
Lambar Labari: 3484871    Ranar Watsawa : 2020/06/07

Jagoran juyin Musulunci a Iran ya shawarci kasashen na Lebanon da Iraki da su fifita warware matsalar tsaro da kasashen ke fama da ita.
Lambar Labari: 3484205    Ranar Watsawa : 2019/10/30

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun tsaurara matakai kan masu zanga-zagar adawa da shugaba Sisi.
Lambar Labari: 3484094    Ranar Watsawa : 2019/09/27

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da zaman dardar a Masar bayan da jama'a suka fara yi wa Sisi bore a kasar.
Lambar Labari: 3484074    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Dubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483630    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Bangaren kasa d akasa, jami’an tsaron masarautar Bahrain sun harba wa dalioban makarantar sakandare barkonon tsohuwa jim kadan bayan kammala jarabawa.
Lambar Labari: 3481127    Ranar Watsawa : 2017/01/12