iqna

IQNA

IQNA – Wani babban malami kuma jami’in addini a kasar Iran ya yi Allah wadai da ra’ayin kasashen yamma na kare hakkin bil’adama da “Rashin hankali da ma’ana,” tare da bayyana cewa tsarin nasu na zabi na son rai ne kawai.
Lambar Labari: 3493487    Ranar Watsawa : 2025/07/02

Tehran (IQNA) Birnin Benghazi da ke gabashin kasar Libiya na shirin gudanar da shirye-shirye na musamman inda za a zabi birnin a matsayin cibiyar al'adu ta kasashen musulmi a shekarar 2023, wadanda za su hada da al'adu, Musulunci, adabi, fasaha da sauran abubuwan da suka shafi kasar Libiya.
Lambar Labari: 3488739    Ranar Watsawa : 2023/03/02

Tehran (IQNA) Kungiyar ranar Hijabi ta duniya ta bukaci dukkan matan duniya ko da wane irin addini ne da su sanya hijabi na tsawon kwana daya a ranar 1 ga watan Fabrairu domin nuna goyon baya ga matan musulmi da kuma yaki da wariya da ake musu.
Lambar Labari: 3488386    Ranar Watsawa : 2022/12/24

Me Kur'ani Ke Cewa (5)
Yawan wahalhalu da wahalhalu da dan Adam ke fuskanta a rayuwar duniya ya kai su ga haduwa da Allah, kuma bayan wahalhalu, sauki yana jiran mutum.
Lambar Labari: 3487372    Ranar Watsawa : 2022/06/02