IQNA – An bullo da wasu tsare-tsare a biranen Makkah da Madina masu tsarki don inganta aikin hajjin mahajjata daga sassan duniy
Lambar Labari: 3493638 Ranar Watsawa : 2025/08/01
Tehran (IQNA) A yau ne wasu alhazan kasar Indonesiya suka isa kasar Saudiyya ta filin jirgin saman Madina. Wannan dai shi ne ayari na farko da mahajjata ‘yan kasashen ketare suka fara shigowa kasar bayan shafe shekaru biyu suna hutu sakamakon bullar cutar korona.
Lambar Labari: 3487380 Ranar Watsawa : 2022/06/04