IQNA - Daruruwan magoya bayan Falasdinawa ne suka toshe tashoshin jirgin kasa a Geneva da Lausanne na kasar Switzerland a wata zanga-zangar nuna adawa da kwace jirgin Madeleine da gwamnatin Isra'ila ta yi.
Lambar Labari: 3493397 Ranar Watsawa : 2025/06/10
Hakan ya faru ne bayan da aka shafe shekaru 14 ana hutu
IQNA - Rukunin farko na alhazan kasar Siriya sun tashi zuwa kasar Wahayi ta filin jirgin saman Damascus bayan shafe shekaru 14 da dakatar da jigilar maniyyata daga wannan filin jirgin.
Lambar Labari: 3493277 Ranar Watsawa : 2025/05/19
IQNA - An gudanar da jana'izar marigayi babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hashem Safi al-Din bayan shahadar Nasrallah a Husainiyar "Deir Qanun al-Nahr" na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3492805 Ranar Watsawa : 2025/02/25
IQNA - Hubbaren Imam Hussaini ya yi godiya tare da nuna godiya ga kokarin tsaro da ayyukan da aka yi a yayin gudanar da ayyyukan ziyarar Arbaeen na Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3491780 Ranar Watsawa : 2024/08/30
Daruruwan mutane daga kasar Netherlands ne suka halarci zanga-zangar da aka yi a gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa da ke birnin The Hague, inda suka bukaci a magance laifukan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a Gaza.
Lambar Labari: 3490376 Ranar Watsawa : 2023/12/28
Tehran (IQNA) A karon farko a aikin Hajjin bana, kasar Saudiyya ta shirya wata na’ura mai suna “electric Scooter” domin saukaka zirga-zirga r alhazai tsakanin wurare masu tsarki.
Lambar Labari: 3487530 Ranar Watsawa : 2022/07/11