Bangaren kasa da kasa, ministan Palestine mai kula da harkokin Quds ya bayyana cewa Isra’ila na rarraba masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3483390 Ranar Watsawa : 2019/02/20
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa-kai na kasar Iraki sun fatattakin ‘yan ta’addan ISIS a yankin Rihaliyyah da ke kusa da birnin Karbala.
Lambar Labari: 3481172 Ranar Watsawa : 2017/01/26