iqna

IQNA

A tattaunawarsa da Iqna, an bayyana cewa;
Tehran (IQNA) Shugabar jami'ar Zahra ta kasar Iraki Zainab Al-Molla Al-Sultani, yayin da take ishara da irin girman yunkurin Imam Hussaini (a.s) ta ce: Imam Husaini (a.s) na dukkanin musulmi ne da ma na dukkanin talikai da bil'adama. kuma yunkurinsa wata alama ce ta juyin juya hali, daidai da zalunci, alheri kuma ga mummuna.
Lambar Labari: 3487874    Ranar Watsawa : 2022/09/18