iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Wasu kungiyoyin mata musulmi sun gudanar da tarukan ranar hijabin muslunci ta duniya, domin kara nuna goyon bayansu ga sauransu 'yan uwansu mata da ake muzguna musu a wasu kasashen duniya saboda saka hijabin muslunci.
Lambar Labari: 3481193    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Eid ta kasar Qatar ta bude wata cibiyar koyar da ilmomin addinin muslunci da suka hada da kur’ani a Najeriya.
Lambar Labari: 3009668    Ranar Watsawa : 2015/03/18