IQNA - Haramin Abbas (a.s) ya sanar da shirye-shiryen ilimi na makon imamancin duniya karo na uku
Lambar Labari: 3493371 Ranar Watsawa : 2025/06/06
IQNA - A yammacin alhamis, bisa bukatar Aljeriya, kwamitin sulhu na MDD ya gudanar da wani taron gaggawa domin nazarin sakamakon shahadar Falasdinawa sama da 100 da suka taru domin karbar agaji a arewacin birnin Gaza.
Lambar Labari: 3490732 Ranar Watsawa : 2024/03/01
Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka gudanar da zaman makokin Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khumaini (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci.
Lambar Labari: 3490333 Ranar Watsawa : 2023/12/19
Tehran (IQNA) A ci gaba da zaman makoki na kwanaki na karshe na watan Safar, Cibiyar Musulunci ta Zainab Zainab da ke Brisbane na kasar Australia ta shirya shirye-shirye na musamman.
Lambar Labari: 3487887 Ranar Watsawa : 2022/09/20