IQNA – Jami’ar Al Qasimiya (AQU) ta kaddamar da makarantun haddar kur’ani da dama a gabashin Afirka, tare da bude sabbin cibiyoyi a kasashen Uganda, Kenya, da Comoros.
Lambar Labari: 3493109 Ranar Watsawa : 2025/04/17
IQNA - Makarantun kur’ani sun taka rawar gani wajen tinkarar ‘yan mulkin mallaka na azzalumai da kuma kare martabar al’ummar musulmi a dukkanin sassan duniya, har ma an dauke su a matsayin babban kalubale na tunkarar mulkin mallaka na al’adu da addini da na harshe.
Lambar Labari: 3492102 Ranar Watsawa : 2024/10/27
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar hadin kan kasashen musulmi, a taron raya zamantakewa na kasashe mambobin wannan kungiyar, ya jaddada wajabcin tallafawa yara da mata da suka rasa matsugunansu a kasashen da ke karbar mafaka, da kuma tabbatar da zaman lafiya a kasashen musulmi. da kuma yin hadin gwiwa don tinkarar ta'addancin Isra'ila a Falasdinu.
Lambar Labari: 3489266 Ranar Watsawa : 2023/06/07
Tehran (IQNA) Cibiyar sa ido ta Al-Azhar Observer ta yi gargadi kan fadada ayyukan kungiyar ISIS da sauran kungiyoyin ta'addanci, musamman kungiyoyin da ke biyayya ga Al-Qaeda da ISIS a yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3487892 Ranar Watsawa : 2022/09/21