masar - Shafi 18

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa an gina masallatai fiye da 1000 a fadin kasar a cikin shekara daya.
Lambar Labari: 3444917   Ranar Watsawa : 2015/11/08

Bangren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro kan gajiyarwa irin ta kur’ani mai tsarki a jami’ar Bani Yusuf da ke kasar masar.
Lambar Labari: 3443995   Ranar Watsawa : 2015/11/06

Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta ce kai hare-hare kan masallatan musulmi haramun ne.
Lambar Labari: 3431362   Ranar Watsawa : 2015/11/01

Bangaren kasa da kasa, za abude wani kwalin koyar da ilmomin kur’ani mai tsarki mai suna Alhusri a lardin Mina na kasar Masar.
Lambar Labari: 3395064   Ranar Watsawa : 2015/10/26

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin naddini a kasar Masar wato ta bada umurnin rufa masallacin Imam Husain (a) a ranakun Tasu’a da Ashura.
Lambar Labari: 3392951   Ranar Watsawa : 2015/10/23

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Masar ta sanar da cewa ta dauki tsauraran matakai domin ganin hana yan shi'a yina bin da ya saba addini a masallacin R'asul Hussain (AS) da ke Alkahira.
Lambar Labari: 3391458   Ranar Watsawa : 2015/10/21

Bangaren kasa da kasa, Najla Ta’at Ghali mabiya addinain kiristanci ce wadda ta tarjama kur’ani mai tsarki baki daya a cikin harshen ishara da kurame suke magana da shi a garin Bani Yusuf na kasar Masar.
Lambar Labari: 3390454   Ranar Watsawa : 2015/10/19

Bangaren kasa da kasa, masani dan kasar Masar kuma mabiyin tafarkin Ahlul bait (AS) a kasar Masar mamba ababbar cibiyar Ahlul bai ta duniya ya bayyana cewa sna gudanar juyayin shahadar Imam Hussain (AS) ne a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3388695   Ranar Watsawa : 2015/10/18

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro kara wa juna sani mai taken kurani da sunan karo na takwas a kasar masar a jami’ar Mansurah.
Lambar Labari: 3382032   Ranar Watsawa : 2015/10/05

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron ‘yan sanda sun kame wani mutum da ke mallakar wani wurin buga kur’ani a yankin Daru-salam a birnin Alkahira na Masar saboda buga kur’anin da bai cika ba.
Lambar Labari: 3360213   Ranar Watsawa : 2015/09/07

Bangaren kasa da kasa, wata kotun Port Said a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan shugaban kungiyar yan uwa musulmi a kasar Muhammad Badei.
Lambar Labari: 3350581   Ranar Watsawa : 2015/08/23

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdullah Nasr daya daga cikin malaman kasar Masar ya karyata abin da yan salafiyya ke fada na cewa Iran na kokarin yada amzhabar shi’a a Masar.
Lambar Labari: 3350068   Ranar Watsawa : 2015/08/22

Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar Masar za su tsaya takarar majalisar dokokin kasara karkashin inuwar jam’iyyar sufaye wadda ta hada mabiya darikun sufanci.
Lambar Labari: 3349404   Ranar Watsawa : 2015/08/20

Bangaren kasa da kasa, an kammala wani taro dangane da fatawoyin da ake bayarwa a cikin kasashen musulmi da suke karfafa tsattsauran ra’ayi wanda aka yi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3349262   Ranar Watsawa : 2015/08/19

Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani bababn taro na kasa da kasa da malamai ke gabar da bayanai kan yadda za a bullowa masu bayar da fatawowyi na tsattsauran ra’ayi a Masar.
Lambar Labari: 3345835   Ranar Watsawa : 2015/08/18

Bangaren kasa da kasa, Rasem Nafis daya daga cikin masana a kasar Masar ya bayayna cewa duk da irin makudan kudaden da gwamnatin masarautar Al Saud ke kashwa da nufin gurgunta Iran hakan bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3341151   Ranar Watsawa : 2015/08/10

Bangaren kasa da kasa, Kamal Halbawi ya bayyana cewa kiran da cibiyar Azhar ta yi na gudanar da tattaunawa bayan yarjeeniyar Iran da 5+1 tsakanin Sunnah da shi’a domin kashe wutar fitina da sunan addini ne.
Lambar Labari: 3338552   Ranar Watsawa : 2015/08/03

Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam babban mai bayar da fatawa a kasar Masar baki daya ya yi kakkausar suka dangane da kone jaririn da yahudawan sahyuniya suka yi a palastine.
Lambar Labari: 3338095   Ranar Watsawa : 2015/08/02

Bangaren kasa da kasa, wani karamin yaro dan shekaru 10 da haihuwa a yankin Asyut na kasar Masar ya hardace dukkanin kur’ani mai tsarki cikin kankanin lokaci.
Lambar Labari: 3328844   Ranar Watsawa : 2015/07/16

Bangaren kasa da kasa, Ahamd Tayyib babban malamin cibiyar Azahar ya zare takobinsa da nufin yaki da yaduwar akidar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar masar.
Lambar Labari: 3316532   Ranar Watsawa : 2015/06/20