iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar al’umu da kuma majalisun dokokin kasashen larabawa karkashin jagorancin Abdulaziz Abdullah tazabi Ahmad Ahmad Nu’aina a matsayin shugaban kungiyar makaranta kur’ani larabawa.
Lambar Labari: 3306376    Ranar Watsawa : 2015/05/22

Bangaren kasa da kasa, Amnesty International ta ce mayar da batun hukuncin kisa da aka yanke kan hambararren shugaban Masar Muhammad Morsi gababban Moftin Masar zancen wofi ne.
Lambar Labari: 3304637    Ranar Watsawa : 2015/05/17

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Farhat babban malami kuma shahararren makarancin Alkur'ani mai tsarki a kasar Masar Allah ya yi masa rasuwa, wanda kuma shi ne babban limamin masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkahira yana da shekaru fiye da 90.
Lambar Labari: 3294189    Ranar Watsawa : 2015/05/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karawa juna sani danagne da irin banbancin da ke cikin littafa tafsirin kyr'ani mai tsarki da malamai suka rubuta a bangaren harshen larabaci na jami'ar Azhar da ke Masar.
Lambar Labari: 3219773    Ranar Watsawa : 2015/04/27

Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam babban mai bayar da fatawa a Masar ya fadi a hudubar Juma’a abirnin Paris cewa sakon musulunci na duniya ne baki daya.
Lambar Labari: 3206881    Ranar Watsawa : 2015/04/25

Bangaren kasa da kasa, Hazim Abdulazim daya daga cikin masu fafutuka a kasar masar yay i kakakusar suka ga ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar dangane da saka batutuwa na siyasa a cikin harkar da ta shafi kur'ani.
Lambar Labari: 3194132    Ranar Watsawa : 2015/04/22

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin jcibiyar Azhar ya gana da tawagar malaman Ahlu sunan na kasar Iraki ind a suka jaddada wajabcin yin aiki tare domin samun hadin kan musulmi.
Lambar Labari: 3188672    Ranar Watsawa : 2015/04/21

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa babban dalilin da yasa ba agayyaci Iran a gasar kur’ani ta kasar masar ba yana da alaka da dalilan da suka sanya ba a gayyaci Turkiya da Qatar a gasa ba.
Lambar Labari: 3175672    Ranar Watsawa : 2015/04/19

Bangaren kasa da kasa, Walid Isma’il mai Magana da yawun kungiyar salafiyyah a kasar Masar ya bayyana mabiya mazhabar shi’a da cewa suna matukar hadari a kasar kuma dole a gurfanar da su.
Lambar Labari: 3138521    Ranar Watsawa : 2015/04/13

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azahar a lokacin da yake ganawa da Sa’ad Al-hariri ya bayyana cewa, dole ne a hada kai domin shiga kafar wando daya da ‘yan ta’addan da suke barazana ga kowa.
Lambar Labari: 2956497    Ranar Watsawa : 2015/03/09

Bangaren kasa da kasa, Najeh Ibrahim masani kuma mai kira zuwa ga koyawar muslunci a Masar ya bayyana 'yan ta'addan Takfiriyya da cewa sun saki hanyar addinin muslunci sun kama hanyar bata.
Lambar Labari: 2950064    Ranar Watsawa : 2015/03/08

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Hasubiyyah daya daga cikin cibiyoyin da ke gudanar da ayyuka ta fuskar kur'ani za ta fara aiwatar da wani shiri daga gobe na bayar da horo kan sahihin karatun kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 2936149    Ranar Watsawa : 2015/03/06

Bangaren kasa da kasa, Mohyiddin Afifi shugaban bangaren bincike na cibiyar Azahar da ke kasar Masar ya bayyana cewa dukkanin addinan da aka safkar daga sama bas u amince da duk wani nauyin ta’addanci da tashin hankali ba.
Lambar Labari: 2921402    Ranar Watsawa : 2015/03/03

Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azahar a kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib ya gargadi kasashen larabawa da ke baiwa kungiyoyin 'yan ta'adda taimko, da suke kaddamar da hare-haren ta'addanci da sunan jihadin muslunci.
Lambar Labari: 2918919    Ranar Watsawa : 2015/03/02

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Masar a cikin watanni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 2861945    Ranar Watsawa : 2015/02/17

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiya addinin muslunci a kasar ta Azhar ta mayar da martini da akkausar murya tare da yin Allawadai da kisan da aka yi wa kibdawa 21 a Libya.
Lambar Labari: 2858521    Ranar Watsawa : 2015/02/16

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jagororin mabiya mazhabar iyalan gidan manzo a kasar Masar suna kokarin kafa wata cibiya mai zaman kanta da za ta hada su wuri guda.
Lambar Labari: 2849620    Ranar Watsawa : 2015/02/14

Bangaren kasa da kasa, Babban mai bayar da fatawa a kasar Masar Sheikh Shuki Allam ya bayyana cewa 'yan ta'addan takfiriyya masu kafirta musulmi abin da suke aikatawa ba shi da wata alaka da addinin muslunci.
Lambar Labari: 2846213    Ranar Watsawa : 2015/02/13

Bangaren kasa da kasa, an fara fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da ta kebanci daliban jami’oi musulmi na kasar Masar tare da halartar makaranta 20 na jami’ar Almansurah da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 2834849    Ranar Watsawa : 2015/02/10

Bangaren kasa da kasa, za a bude wata bababr cibiya domin tattaunawa tsakanin mabiya addinai karkashin Sheikh Ahmad Tayyib musamman addininan muslunci da kiristanci a kasar Masar.
Lambar Labari: 2829312    Ranar Watsawa : 2015/02/09