Tehran (IQNA) Yayin da yake bayani kan ayyukan kwamitoci daban-daban na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39, shugaban cibiyar kula da harkokin kur'ani ta MDD ya bayyana cewa: Bayan shekaru takwas da aka yi, adadin kasashen ya zarce 70, ya kuma kai 80.
Lambar Labari: 3488402 Ranar Watsawa : 2022/12/27