Wani kwamandan Hashd al-Shaabi ya ce;
Abu Mojtabi daya daga cikin kwamandojin Hashd al-Shaabi (Popular Mobilisation) na kasar Iraki, yana mai nuni da cewa shahidi Hajj Qassem Soleimani ya kasance kwararre kan harkokin diflomasiyya a cikin sarkakiya r yanayin tsaro yana mai cewa: Dalilin Palastinu shi ne fifikon farko na shahidi Soleimani.
Lambar Labari: 3488452 Ranar Watsawa : 2023/01/05