Karatun Talabijin na "Saleh Ahmad Takrim" wani yaro dan kasar Bangladesh
"Saleh Ahmad Takrim", wani yaro dan kasar Bangladesh, na daya daga cikin masu haddar da makala a wannan kasa, wanda ke da murya mai dadi wajen karatun kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, wannan makarancin dan kasar Bangladesh ya yi bajinta a gasar kur’ani mai tsarki da dama a cikin gida da kuma na kasashen waje, kuma ya samu gurbin shiga gasar.