IQNA

Bangaren kasa da kasa na baje kolin kur'ani na Tehran karo na 30 a cikin hotuna

TEHRAN(IQNA) baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a birnin Tehran.

An bude filin baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a ranar Litinin tare da halartar mawaka da wakilai daga kasashe 21 na duniya.