IQNA

Musulman Duniya Suna Maida Hankali Ga Watan Alqur'ani

TEHRAN (IQNA) – Musulmi a fadin duniya sun kara mayar da hankali kan kur’ani mai tsarki a lokacin azumin watan Ramadan.

Bisa ga al'ada Musulmi a fadin duniya suna kara mayar da hankali kan kur’ani mai tsarki a lokacin azumin watan Ramadan.