A daren jiya an gudanar da taron raya daren 19 ga watan Ramadan mai alfarma a masallacin Kufah a kasar Iraki.