Kamel Youssef Al-Bahtimi, marigayi makarancin kasar Masar, ya karanta ayoyi daga cikin suratu Mubaraka Naml, wadda aka watsa a cikin watan Ramadan.