IQNA

Ranar Quds ta duniya 2023: Taro A Fadin Iran

Tehran (IQNA) Masu azumin Iran sun halarci tarukan ranar Qudus ta duniya a duk fadin kasar domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu.

Masu azumin Iran sun halarci tarukan ranar Qudus ta duniya a duk fadin kasar domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu.