Mahmoud Shahat Anwar matashi kuma fitaccen makaranci dan kasar Masar wanda ya yi tattaki zuwa kasar Comoros da ke nahiyar Afirka albarkacin watan Ramadan na shekarar 2023, ya karanta aya ta 1 zuwa ta 5 a cikin suratul Shams a tsakanin musulmin kasar.