Ziyarar ‘yan uwa na daga cikin fitattun al’adun mutanen lardin Khuzestan da ke kudancin Iran domin gudanar da bukukuwan karamar Sallah.