IQNA

Hotunan Na Babban Masallacin Makkah

TEHRAN (IQNA) - A cikin Ramadan na 2023 Miliyoyin Musulmai sun ziyarci Masallacin Harami na Makkah.

Miliyoyin Musulmai sun ziyarci Masallacin Harami na Makkah, wuri mafi tsarki na Musulunci a cikin Ramadan na shekarar 2023 bayan an dage takunkumin COVID-19. Wadannan hotunan masallacin mai alfarma ne daga sama.