IQNA

Mahajjata sun yi bankwana da Masallacin Annabi (SAW) kafin su tashi zuwa Makka

MADINA (IQNA) Alhazan da suka fara isa birnin Madina, sun yi bankwana da masallacin Annabi (SAW)

Alhazan da suka fara isa birnin Madina, sun yi bankwana da masallacin Annabi kafin su tashi daga birnin zuwa Makka domin gudanar da ayyukan Hajji.