IQNA

Karatun Surah Al-Anbiya daga bakin makaranci dan Burtaniya

LONDON (IQNA) – A kwanakin baya ne Sheikh Abubakr Siddiq ya karanta aya ta 1 zuwa ta 41 a cikin suratul Anbiya, inda ya kara jan hankalin masu saurare a shafukan sada zumunta.

An watsa bidiyon karatun ne a shafin YouTube na Kilburn Islamic Centre, a London, UK.