IQNA

Ranar Farko Da Ta Biyu a Gasar Karatun Alqur'ani Mai Girma A karbala

KARBALA (IQNA) – A ranar 9 ga watan Yuli ne aka fara gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na biyu a birnin Karbala na kasar Iraki.

Ga dai hotunan ranar farko ta gasar da aka gudanar da ita bayan kwana daya.