Mahalarta Taron Hadin Kan Musulunci Sun Ziyarci Hubbaren Imam Khumaini
Tehran (IQNA) Malamai da masana da masana harkokin siyasa da suka halarci taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 37 sun ziyarci hubbaren Imam Khumaini (RA) a yammacin jiya Lahadi domin nuna girmamawa ga marigayi wanda ya kafa jamhuriyar Musulunci ta Iran.