IQNA

Karatun Hamid Shakranjad na surorin "Hujrat" da "QAF"

Karatun aya ta 15 zuwa ta 18 a cikin suratul Hujrat da kuma bude ayoyin sura ta "Qaf" na muryar Hamid Shakranjad, makarancin kur'ani na kasa da kasa, wanda aka gudanar a hubbaren Radawi. ana gabatar da shi ga masu sauraron Iqna.