IQNA

Gasar kur'ani ta kasa - bangaren hadda na mata 20

A ranar Talata 5 ga watan Disamba ne aka gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa karo na 46 na cibiyar Awqaf a bangaren mata na rukuni na 20 da ke Bojnoord da ke lardin Khorasan ta Arewa.