IQNA

Addu'ar Tawassuli da muryar Abazar Al-Halwaji

Addu'ar "Tawassul" ita ce neman bukata a wajen Allah, wadda a cikinta ake yin tawassuli da ma’asumai goma sha hudu (AS) kuma ake neman  biyan bukata a wajen Allah albarkacinsu. A cikin wasu hadisai an ce mafificin lokacin karanta wannan addu'a shi ne da yamma ranar talata. A cikin shirin za a gabatar da karatun wannan addu’a ga masu bibiyar Iqna tare da muryar Abazar Al-Halwaji.
Addu'ar Tawassuli da muryar Abazar Al-Halwaji