Qari ne mai hazaka wanda ya samu karbuwa a Aljeriya. A halin yanzu Sahim yana zaune a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa kuma shi ne limamin masallacin Ajman.
An haife shi a garin M’sila da ke arewacin kasar Aljeriya, Sahim ya lashe kofuna da dama a gasar kur’ani mai tsarki na kasa da kasa.
Ga karatun sa na aya ta 285-286 a cikin suratul Baqarah.