Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an kawata hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad da furanni domin murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Jawad (AS), limamin ahlul bait na tara kuma dan Imam Ridha (AS).
Dubban mutane ne suka yi bikin zagayowar ranar haihuwar a ranar 22 ga Janairu, 2024.