IQNA

Wani Abu Daga Cikin Soyayya Da Kaunar Ahlul Baiti (AS) A Tsakanin Matasa

15:15 - May 04, 2009
Lambar Labari: 1773858
Bangaren kula da Internet: Daya daga cikin abin day a yi kamari da yaduwa tsakanin matasa a yan shekarun nan shi ne kara nuna soyayya da kaunar ahlul Baiti (AS)kamar yadda Hujjatul IslamaJawad Muhaddisi ya rubuta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Jawadi a wannan karo ya rubuta wani littafi ne da ke bayani kan yadda ake samun karuwar matasa masu nuna kauna da soyayya ga Ahlul Baiti (AS) . Kuma wannan soyayya ta hakika na bayani da hakikanin yadda matasan ke kara fahimtar addini da akida da kuma rungumar addini da rayuwa karkashin koyarwa ta addini.Kamar yadda kauna da soyayya ga Ahlul Baitin Manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare she ke tabbatar da haka.

398658
captcha