Daga Suriya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Tashrin ta wannan kasa ta watsa rahoton cewa: a wata hira ce da farfur da wannan jarida ya yi bayani kan zargin da yammaci ke yi kan musulunci da cewa musulmi bas u yi kasa a guiwa ba wajen yadawa da fahimtar day an yammaci addinin musulunci mai tsarki kuma sun yi masu bayani dalla-dalla a sauwake kan addinin musulunci da rayuwa karkashin akidar musulunci.
398650