Bangaren siyasa :Larjani a jawabinsa na bude taron majalisar dokoki ya yi cokaci kan yadda ake tilastawa Palsdinawa yin gudun hijra da nuna masu wariyar launin fata da cewa musulmi ba za su yi shuru ba kan wannan lamari ba kuma abin takaici ne ganin babu wata kasa ta larabawa da ke daukan matakin fuskantar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.