Bangaren kasa da kasa; Taron Kan Makranta da karatul Kur'ani a kasar Yamai da aka gudanar a ranar ashirin da daya ga watan Ordebehesht na shekara ta hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da ofishin zartarwa da kula da ayyukan da babban birnin kasar ke gudanarwa a matsayinsa na babban birnin al'adu a duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma miladiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin kasar ta Yamai Sba'anat ta watsa rahoton cewa; Taron Kan Makranta da karatul Kur'ani a kasar Yamai da aka gudanar a ranar ashirin da daya ga watan Ordebehesht na shekara ta hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da ofishin zartarwa da kula da ayyukan da babban birnin kasar ke gudanarwa a matsayinsa na babban birnin al'adu a duniyar musulmi a shekara ta dubu biyu da goma miladiya.
Wannan taro anm gudanar da shi ne tare da hadin guiwar cibiyar da ke kula da Karatul Kur'ani .
578119