IQNA

Ana Sake Gyara Hasumiyoyin Hubbaren Abul Fadl Abbas (AS)

20:20 - June 13, 2010
Lambar Labari: 1939072
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da gyaran hasumiyoyin hubbaren Abul Fadl Abbas a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga shafin sadarwa na internet na kafil an bayyana cewa, Ana ci gaba da gudanar da gyaran hasumiyoyin hubbaren Abul Fadl Abbas a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki, wanda za a kammala a a cikin watan Sha'aban mai zuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dai aiki ya mika kuma za a gudanar da taron kammala aikin tare da halartar manyan mutane na cikin kasar da wajenta a nan da karshen watan sha'aban. 595690


captcha