IQNA

Dole Ne A Bawa Kur'ani Muhimmanci Ta Dukan Bangare

17:08 - July 13, 2010
Lambar Labari: 1955223
Bangaren kasa da kasa; Muhammad Sharif Muhammad Amin makarancin kur'ani mai girma daga kasar Aljeriya ya yi imanin cewa; dole ne a bawa kur'ani mai tsarki muhimmanci ta dukan bangare kuma kar a kebanta da karatu da harda a gasar kur'ani mai tsarki.



A wata tattaunawa ce da ta hada Muhammad Sharif Muhammad amin da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa; Muhammad Sharif Muhammad Amin makarancin kur'ani mai girma daga kasar Aljeriya ya yi imanin cewa; dole ne a bawa kur'ani mai tsarki muhimmanci ta dukan bangare kuma kar a kebanta da karatu da harda a gasar kur'ani mai tsarki.


612896
captcha