Bangaren kasa da kasa' cibiyar da ke kula harkokin koyar da Kur'ani na Hadarat Rukayya tsira da amincin Allah ya tattaba a gare tad a ke birnin Qum ta samu izini a hukumce daga jami'ar Almustapha (SWA) al'alami da za taba damar gudanar da ayyukanta na yada ilimin kur'ani da hadisi a Hauza.