Bangaren kasa da kasa; sakamakon wani sabon bincike na tsawon shekaru goma da tsowon shugaban hukumar kula da addinai a kasar turkiya ya bi diddigin daya bayan daya na bugon kur'ani tsowon bukawa kusa na farko da kuma wannan yake a hannu a yau inda ya gano babu wani abu da ra karu ko aka rage a cikinsa.
Tsowon shugaban hukuma addinai ta kasar turkiya a wata tattaunawa ce da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran ya bayyana cewa; sakamakon wani sabon bincike na tsawon shekaru goma da tsowon shugaban hukumar kula da addinai a kasar turkiya ya bi diddigin daya bayan daya na bugon kur'ani tsowon bukawa kusa na farko da kuma wannan yake a hannu a yau inda ya gano babu wani abu da ra karu ko aka rage a cikinsa. Kuma wannan na nuni da muujizar kur'ani mai girma na rashin karbar kari ko ragi a cikin ayoyinsa da hakan ke nuni da kariyar day a samu daga Mahalicci da ya yi alkawalin kare shi.
633517