IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Harda da Tilawar Kur'ani A Nasiriya A Iraki

16:04 - August 16, 2010
Lambar Labari: 1974819
Bangaren kasa da kasa; darul Kur'ani a garin Nasariya na Iraki a karshen watan azumi mai girma za a gudanar da gasar harda da tilawar karatun kur'ani mai girma.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; darul Kur'ani a garin Nasariya na Iraki a karshen watan azumi mai girma za a gudanar da gasar harda da tilawar karatun kur'ani mai girma.Ra'ad Adnan shugaban darul kur'ani mai girma a garin na nasariya a Iraki a wajen wannan tattauanaw ya kada da jaddada muhimmancin gudanar da wannan gasar a tsakanin makaranta na Iraki.



633458

captcha