Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; yara da matasa da suka halarci kasuwar baje kolin kasa da kasa ta kur'ani mai girma ana karfafa masu karfin guiwar karatun kur'ani mai girma. A wajen wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa karo na sha takwas a ware wani fili na musamman na karatun kur'ani da tilawa ga yara kanana da matasa domin karfafa masu karfin guiwa.
643043