IQNA

Sabbin Abubuwa Sha Biyu Ne Na Kur'ani Aka Kaddamar A Baje Kolin Kur'ani

11:47 - August 31, 2010
Lambar Labari: 1985144
Bangaren al'adu da fasaha: abubuwa goma sha biyu masu tasiri kuma sabbi na rubuce-rubuce a falfajiyar bincike na ilimi da al'adun Musulunci domin amfani na kur'ani da aka baje kolinsa.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran a reshenta na Hauzar Ilimi ya watsa rahoton cewa; abubuwa goma sha biyu masu tasiri kuma sabbi na rubuce-rubuce a falfajiyar bincike na ilimi da al'adun Musulunci domin amfani na kur'ani da aka baje kolinsa. An kawo shafukan kur'ani guda hudu da suka shafi al'adun Kur'ani da sauran fasali fasali na kur'ani kama da salon sabkar kur'ani mai girma suna daga cikin sabbin littafan da aka kaddamar.


645146
captcha