IQNA

Allama Balagi Ya Ce Shari'a Da Hidaya Ta Abada Muhimmiyar Mu'ujizar Kur'ani Ce

15:17 - October 17, 2010
Lambar Labari: 2014439
Bangaren kasa da kasa; daga cikin muhimmiyar mahangar marigayi Muhammad Jawad Balagi shi ne muhimmancin mu'ujizar kur'ani ta bangaren shiria'a da hidaya a Kur'ani.


Hujjatullahi walmuslim Muhammad Sadik Yusuf Mukaddam shugaban cibiyar al'adu da ma'arif na Kur'ani mai girma kuma sakataren ilimi a taron kasa da kasa na Kur'ani da mas'alar al'umma a wata tattaunawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa; daga cikin muhimmiyar mahangar marigayi Muhammad Jawad Balagi shi ne muhimmancin mu'ujizar kur'ani ta bangaren shiria'a da hidaya a Kur'ani.


673714
captcha